![]() |
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche WelleAuthor: DW.COM Deutsche Welle
"Radio D" yana magana ne akan wasu wakilan jarida guda biyu tare da al'amuransu masu kayatarwa. Wannan kwas na masu koyo a matakin farko yana da manufa kan auna fahimtarsaurare. Akwai takardu da ayyukan yi da ke hade da fayafayan sautin muryar. Language: ha Genres: Courses, Education, Language Learning Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
Wednesday, 1 January, 1000