![]() |
True Crime Naija (Hausa Edition)Author: Triple-E Media
Barkanku yan Najeriya! Lokaci ya yi da zamu auki nauyin tsare rayukan mu da kanmu. Ku saurare mu a yayin da za mu kawo muku labarai na iren-iren laifukan da su ke faruwa a kasar Nigeriya. Mu na fatan za ku ankara, kuma ku samu masaniya da faakarwa a kowanne labarin. Domin tsaro yana farawa ne daga ankararwa. Mu kasance cikin ankara da aminci, Mu kasance cikin tsaro, a kowanne lokaci. Language: ha Genres: True Crime Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
Kisan gilla a birnin Fatakwal.
Episode 13
Wednesday, 10 November, 2021
Masu sauraro, da ma Hausawa kan ce laifin dadi... karewa. A yau za mu kawo muku labarin mu na karshe a wannan zangon na True Crime Naija. A wannan makon za mu kawo muku labarin yadda jerin kashe-kashe a wani birni ya jefa mutanen garin cikin rudani da halin kaka-na-ka-yi. Kamar yadda kuka sani kamfanin Triple E Media Productions, murucin kan dutse ne, ba mu fito ba sai da muka shirya. Don haka ku ci gaba da kasancewa tare da mu, domin muna nan muna shirye-shiryen dawo muku da daddadan shirin naku a zango na biyu. ——————————————— Rabia Hadejia, Nasir S. Gwangwazo, Anthonieta Kalunta, Dee Tabakaji da Sam Tabakaji ne su ka shirya wannan shirin. Ɗaukar nauyi: Rahmat Muhammad Godiya ta musanman ga Mala Iwa Gbado Ikaleku Haƙƙin mallaka (c) 2021 Triple-E Media Productions. ——————————————— ▶︎Ku biyo mu a shafukan mu na @234.Audio a Instagram da @234Audio a facebook da Twitter. ▶︎Ku biyo mu a shafin mu na 234Audio a YouTube. —————————————— Idan ku na da muradin daukar nauyin wannan shirin, ku tuntuɓe mu a WhatsApp a +234 818 230 1234 ko kuma ku aika mana sako ta e-mail din mu a info@234audio.com.












