![]() |
ADPlusHausa | PodcastAuthor: ADPlusHausa Podcast
Sashen podcast na Afrika Fagen tattaunawaBatutuwa da suka shafi al'adu Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsuShiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika. Language: ha Genres: Science, Social Sciences Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
47 | IZALA DAGA TUSHE (02) | SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA SHUGABAN JIBWIS NA JIHAR KATSINA
Episode 47
Monday, 3 November, 2025
SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.BATUTUWAN SHIRIN:












