![]() |
Tambaya da AmsaAuthor: RFI Hausa
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako. Language: ha Genres: News Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
Mecece hukumar raya kasashe ta USAID? Me yasa Trump ya soketa?
Saturday, 3 May, 2025
Shirin TAMBAYA DA AMSA na wanan rana tareda Nasiru Sani, cigaba ne na tarihin Sarkin Musulmi Muhammed Bello da kuma wasu karin tambayoyi na masu sauraro suka aiko mana. Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin....