![]() |
Shin Kun Sheda?Author: Muhammad Sani Kassim,ENL
"Dandalin wayar da kan al'ummomin Arewacin #Nigeria game da yadda zasu rike Shugabanninsu da alhaki" Empowering on how to Hold their Leaders Accountable Language: en Genres: Arts, Performing Arts Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
Shin Kun Sheda? S1E2
Tuesday, 17 November, 2020
Toh jamaan jihar Kaduna ku sheda cewa gwamnati zartarwa jihar Kaduna ta naimi izinin Majalisar Jihar kaduna data amince mata ta kashe kudin daya kai wa Naira 237,529,237,810.83 a shekaran badi wato 2021. Nawa ne za a kashe don gina makaranta? Nawa ne za a kashe don gina asibiti? Nawa ne za a kashe don biyan albashi? Saurara sabon shiririn mu nawannan mako don samun karin bayani













