![]() |
Abokin FiraAuthor: Taskar Malam
Rai dangin goro ne; ruwa ake ba shi. Idan rayuwa ta yi nauyi xan Adam yana buqatar hutu. Idan wahala ta yi yawa ana buqatar sauqi. Wannan littafi an yi shi ne don ya zama Abokin Fira ga Maigida da iyalinsa a matsayin taxi da nishaxi da ake yi kafin shiga bacci. Haka kuma ana son ya taimaki matafiyi wanda yake zaune a cikin qosawa yana jiran isowar mota ko saukar jirgin sama, ko zuwan wani baqo, ko kiran likita. Ko kuma yake zaune a cikin mota direba yana keta daji da shi, ko a cikin jirgin sama yana keta sararin samaniya, ko dai wani yanayi makamancin haka. Littafin yana dacewa a karanta shi Language: ha Genres: Life Sciences, Science Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
066 - Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz)
Episode 66
Sunday, 14 December, 2025
Rijiyar Zubaida (Amatal Aziz)






