![]() |
ZABI SONKAZABI SONKA Author: CRI Africa
Kamar sauran kafofin yada labarai a duniya, akwai bukatar sada zumunta tsakaninmu da masu sauraro, ko kuma tsakanin masu sauraronmu da yan uwansu da abokan arziki. Don haka wannan fili yake gabatar da gaishe-gaishe, da fatan alheri wanda masu sauraronmu ke aiko mana, don mu isar masu da shi daga nan birnin Beijing na kasar Sin, tare da saka faya-faye masu dadi na Sinawa, da na Hausawa, da ma na sauran kasashe don birgewa, da nishadantar da masu saurarenmu. Language: ha Genres: Society & Culture Contact email: Get it Feed URL: Get it iTunes ID: Get it |
Listen Now...
ZABI SONKA 16-26
Tuesday, 11 October, 2016